A baya-bayan nan, labarai sun nuna cewa, rahoton kwata-kwata da kamfanin Samsung Electronics ya fitar, ya nuna cewa, yawan hannayen jarin da kamfanin ke samu a kasuwar wayoyin salula ta duniya a kashi na uku ya karu daga kashi 16.4% a farkon rabin shekarar, inda ya kai kashi 17.2%.Sabanin haka, kason kasuwa na semiconductors, talabijin...
Kara karantawa